iqna

IQNA

Tehran (IQNA) wata karamar yarinya ‘yar shekaru 8 da haihuwa mai kaifin basira baya ga hardace kur’ani tana kuma karfin fahimtar lissafi.
Lambar Labari: 3485550    Ranar Watsawa : 2021/01/13